Da wace kalar waya kake amfani? Ga wasu Application guda 4 ga duk masu amfani da Android


 BISMILLHIR RAHMANIR RAHIIM

Yau Darasin mu kan wadansu Application guda Hudu (4) Wanda zai amfanar ma ga duk masu amfani da wayar Android.

 Wannan Darasi na akwai videon sa a Youtube sannan zan ajje muku link din dukkan Application din da kuma link din videon domin karin bayani cikakke da kuma yanda amfanin su yake, Domin a Videon ina nuna yanda kowanne yake kasancewa.

 Darasin mu na Yau.

Sau da yawan gaske akwai lokutan da duk masu amfani da waya suna buqatar suna ganin yanayin wayar su yna chanjawa saboda koda abinchi ma kana son Chanja lokachi bayan lokachi.

Duk da cewa akwai irin manya ko masu hali wanda suke chanja wayar su da zarar sun buqachi hakan, to amman ga ire-iren mu wanda kudin yake danyi mana wahala ballantana mu dan chanja wayar tamu.

Kuyi hakuri ba na cika ku da surutu bane illa iyaka ina jindadin bibiyata da kuke ga dukkan sassan abubuwan da kamfani na suke yi sannan ina ganin yawon share (Tura) da kukeyi zuwa abokanan ku.

 Da farko de wadannan Application zan ajje muku link din su achan kasa daya bayan daya.

Sannan zan ajje muku sune a layi kamar yanda nayi bayani acikin videon namu na Youtube.

 Ina ta magana ne akan Launcher wadda zata chanj ma kalar wayar ka a duk yanayin da kake so bayan nan akwai kowace launcher akwai sirrinkan da ke tattare da ita. Misali akwai abinda zakaga wannan launcher tana dashi sannan wata launcher bata dashi kuma bugu da qari dukkan launchochin nan sunayi koda a karamar waya ce wadda ake ganin ta kamar babu ita acikin jiren wayoyi😄. Abinda yasa nace haka zakaga kayi kokarin tara kudin ka ka sayi waya mai dan dama-dama amman idan wadansu suka ga wayar zasu ga kamar kyauta aka baka. Allah y kyuta.

Ga jerin Link din achan kasa zaku gansu da koren rubutu da zarar ka taba ko wacce zata kai ka inda zak sauke akan wayar ka sannan kayi amfani da ita.


Bayan nan kowace a saman link din zan saka muku sunan ta sannan a kasa na saka muku koren rubutun domin saukake muku.

Nagode 


Link din POCO LAUNCHER

👇👇👇👇👇👇👇👇👇

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.mi.android.globallauncher


Niagra luncher

👇👇👇👇👇👇👇

https://play.google.com/store/apps/details?id=bitpit.launcher&hl=en&gl=US


Smart Launcher

👇👇👇👇👇👇👇👇

https://play.google.com/store/apps/details?id=ginlemon.flowerfree&hl=en&gl=US


apex Launcher

👇👇👇👇👇👇

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.anddoes.launcher&hl=en&gl=US

Previous Post Next Post