DA WACE WAYA KAKE AMFANI iphone ko Android?

 

Assalamau alaikum barkan mu da sake saduwa a sabon darasin namu.

Kamar yanda kuka sani sunana SIYUDI AHMAD KK ina muku fatan alkhairi.

Yau batunmu zai tuqe ne kan wani Application na kowace waya iphone da kuma android. Akwai darrusa da ban wajen ganin mutun yana kokarin koyan wani abu da ya danganchi waya ko computer. Ta hakan me mutum zaiyi kokarin yaga duk inda ake yin makaranta yayi register ko yayi tafiyayya mai nisan. To yau sauki ya samu na ganin wannan wahal-halu da muke yi akan koyon Editing ma Photo ko kuma video.

 Shi wannan Application din zai taimaka maka kayi design ma'ana ka zana duk wani kalar editing batare da ka sha wuya ba. Sau da dama zakaga mutum ya iya editing amman kum wallpaper ko background da kuma Font na rubutun da zai saka a wannan aikin nasa yana shan wuya matuqa shi yasa zakaga mutum ya gaji ya daina domin shan wannan wahalar da yake yi.

 Zan ajje muku link din Application din na dukkanin wayoyin biyu iphone da kuma Android din domin dakko shi a kowace waya. Bayan nan tuntuni na rigada na yi videon akan yanda zakayi amfani da wannan applicatin shima zan ajje din sa a kasa.

Idan ka rigada ka kalli videon kaje chan kasa zakaga link din sai kayi download idan kuma baka kalli videon ba sai ka karanta dukkanin rubutun domin zan danyi bayanin yanda ake aiki da application din. Saboda haka zakaga mace ga bayanin application din sai ka tsaya ka karanta.

BAYANIN APPLICATION.

Da farko bayan ka dakko application din kuma ka bude nomal kamar yanda ake bude sabon Application din zakaga yana nuna ma Allow ko Continue to kawai sai ka taba domin Application din ya bude duka.

Bayan ya bude zakaga screen din ya bude ma kamar haka.

 
Bayan u bude ma haka to inda ya nuno ma babban shine zaka ga CREATED PIXPOZ sai ka taba shine zai baka dama ka chanja hoto da kuma waka da kuma rubutu.
Bayannan wannan contain din ma kasa zaka gansu kana na sune zasu baka dama ka chanja duk wanda kake so ka chanja.
Ga link din dukkan abinda wannan darasi ya kunsa ga du nan a kasa.


Ga link din Application na iphone
👇👇👇👇👇👇👇👇👇

Ga link din Application na Android
👇👇👇👇👇👇👇

Ga link din videon
👇👇👇👇👇👇👇👇



Previous Post Next Post