DA WANE SOCIAL MEDIA KAFI AMFANI /


 

ASSALAM ALAIKUM


Wannan hanyar zata baka damar magance duk wata hnya da ake damfarar jama'a da sunan ka ko Account dinka kowane iri wanda kake amfani da shi.

 Sau dadama akwai lokatun da zaka wayi gari kaga an bude Account da sunan ka domin kokarin bata maka suna musamman ko yaya Allah ya baka daukaka sai kai ta samun matsala.

  To wannan website din zai taimaka maka domin hade dukkan wani social media da kake amfani da shi harda hotunan ka baki daya a guri guda.

 Tun asali mun dora videon yanda website din yake a Youtube din mu saboda haka zan ajje muku link din website din da kuma na videon domin ganin cikakken yanda ake iya amfani da shi.

  Ina godiya ga dunbun masu bibiyar mu dare da rana domin ganin cigaban mu.

  Ga link din videon

👇👇👇👇👇👇👇

Ga link din website din

www.heylink.me

Previous Post Next Post