FASAHAR AURATAYYA


Auratayya
  Application mai suna Auratayya!
Wanda babban malamin addinin musulunci ya qirqira domin bada gudunmawar sa bangaren Aure.
   Wannan Application ya tattaro dukkan wani bangare na zamantakewar Aure, Idan ka shiga cikin Application din akwai gudaje guda Uku.

Na farko: Zayyi bayani ne ko nace malam yana bayani ne game da dukkan wanda yake buqatar yin aure Saurayi,Budurwa, ko bazawara,ko wanda yake buqatar qarin aure. wace mata ya kamata ka nema hakazalika wane miji ya kamata mace ta nema ko iyayen yarinya haka.

Na biyu: Malam yana bayani ne akan wadanda sunyi auren kuka suna zaman lafiya amman akwai irin dan wani qalilan wanda ya kamata sunayiwa Junansu domin Qara dinkin soyayya!
Na uku: Wannan shine gida na uku ko kace na karseh acikin Application din: Malam yayi bayani sosai sannan yafi ba da hankalinsa akan wannan gida domin yana bayani ne akan Ma'aurata masu samun matsaloli acikin auren su. 
 Dadin dadawa dukkan bayanan cikin Application din Yana Tattare da Video ne sannan babu Talla ko daya Aciki.
Zan ajje muku link din videon bayanin Application din da kuma Link din Application din gasu nan a Kasa

Taba link din nan domin ganin videon

👇👇👇👇👇👇👇👇👇

https://youtu.be/2dQEVQ1F-Ew 


Ga link din Application din

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.auratayya


Post a Comment

Previous Post Next Post