Hanya ce da zata baka damar yin free call ma'ana Kiran waya kyuta koda ace ba kasa daya kuke da wanda kake so ka kira ba!
Sannan idan ka kira sa zai ga number ka domin nomal kira zakayi
Ku duba a kasa zan ajje muku link na Application din da kuma cikakken bayani cikin video wanda na Dade da dora shi acikin Youtube
Ga link din Videon
👇👇👇👇👇👇👇👇
sannan ga link din Application din a kasa
👇👇👇👇👇👇👇👇
https://play.google.com/store/apps/details?id=any.call.international.phone.wifi.calling&hl=en&gl=US