FREE WIFI( yanda zakaga Password na kowane Wireless

 



Wannan Application din zai baka damar Ganin kowane Password na WIFI sannan zaka iya amfani da shi.

  Sau dadama zakaga wani lokachin kaje wata unguwa ko gida zakaga Wifi da yawan sannan kai kuma baka da DATA a wayar ka To kuma kana son kaga ka danyi wani abu da wannan wayar taka na browsing ko abinda ya danganchi wannan.

  Hakan yasa na binciko mana wannan Application wanda zai taimaka maka sosai na ganin kowane password koda ace Wifi din akwai Security


  Saboda haka zan ajje muku link din Application din a kasa, Zakaga koren rubutu sai ka taba zaka sauke shi acikin wayar ka.

Ga link din Application din

👇👇👇👇👇👇

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.instabridge.android

Previous Post Next Post