Hanyoyi guda biyu(2) Ga duk masu amfani da wayar Android

 


Hanyoyi guda biyu ga duk masu amfani da wayar android.

A sabuwar shekarar nan mun binciko wasu hanyoyi wanda ya kamat dukkan mu mun san da su bayan nan mun mallake su a wayar mu ta android.

 Da farko de Application ne zamuyi download din su wanda babu su a cikin playstore. Bayan nan da wuyar gaske ace kasame du koda a wayar abokin ka ne . Hakan ya san muka binciko muku su bayannan mukayi cikakken bayani acikin video wanda tuntuni mun dorashi a tashar mu ta Youtube channel din mu wanda na tabbata dukkan masu bibiyar mu sun san da wannan Tashar.

 Zan ajje muku link din application din a chan kasa sannan kowannen sa zan fada sunan sa a sama kafin link din saboda saukakawa wanda yake son dakkowa. Amman kafin nan ga wadanda suke son karin bayani akan darasin namu zasu iya tsayawa su karanta rubutun baki dayan sa domin sannan muhimmanchin Application din, Sannan na manta banyi muku bayani ba zan ajje muku link din videon shima domin masu buqatar kalla a chan kasa.

 KARIN BAYANI.

 Application na farko shine zai baka damar kallon videon da yake a youtube sannan zai baka wasu gamsasson abubuwan da babu su a application na youtube zan zayyana su a kasa kamar haka.

1) Zai baka damar kallon video

2) Zai baka damar sauke videon ya sauka acikin wayar ka ko memory ka

3) Zai banbance ma tsakanin dukkan videon channel din da kake buqatar ka kalli videon ko download din sa

4) Zai banbance maka duk wani comment da akayi a karkashin wannan videon batare da kasha wahala ba.

5) Zai haka damar kallon video a Background ko wak wanda youtube baya ba da wannan damar

6) Zai baka damar chanja video a lokachin download zaka iya sauke shi ya koma Audio.

 Wannan shine bayani akan wannan Application na farako.

  Application na biyu kuma na karshe saboda darasin gaba daya akan application biyu muka yi shi.

 Zai baka damar gane dukkan masu hada WIRELESS dinka koda baka sani ba. Shi wannan application din zai taimaka maka domin gane su dukkan su bayan nan ka cire su saboda akwai masu hada wayar ka da wayar su domin shan ye maka DATA.

 Wannan shine takaitaccen bayani akan wannan darasin 

Ga link din application din wanda zakai download na video

👇👇👇👇👇👇👇👇👇

https://newpipe.net/#


Ga link din da zaka cire duk wani wireless

👇👇👇👇👇👇👇👇

https://m.apkpure.com/wifikill/com.wifikill.dev


Ga link din videon

👇👇👇👇👇👇👇

Previous Post Next Post