PHONE DAMAGE


BISSMILLAHIR RAHMANIRRAHIM
________________________________
 Yau darasin mu zamuyi bayani ne game da  Wayar Hannu kowace kala!
   iphone,Android Table da sauran su.
 Da yawan gaske munayin kuskuren amfani da wayoyin hannun mu wajen yawan aiki da su amman bama barin su suna Dan hutawa koda a sati sau Daya ne.
   Zaka sami wani yana ikrarin cewa tunda ya sayi wayar sa bata taba mutuea ko ya kashebta ba.
To wannan babban kuskure ne sannan zai bawa yawar ka matsala
 MATSALAR SUNE KAMAR HAKA
 1) Yawan daukar zafi 
2) Rage karfin battery
3) rashin yin saurin aiki
4) Makalewa
5) hakanan ta dinga daukewa da kanta
6) Ta dauke ta kawo da kanta
8) Rasa gane abinda yake damun ta
9) Zabar chaja ko rashin hawa Computer
10) Daukewar Bluertooth ko wifi ko hotpost
11) Rashin ajje abubuwa koda ka ajje ka neme su ka rasa
12) Rashin Daukar kowane irin Application
13) Ko ta lalace gaba daya ( Ta dauke kenn)
  Da sauran su!
  Akwai matsaloli da dama wanda hakan yake bawa waya matsala da yawan gaske
  Domin duk abinda kake da wayar ka tanayin aiki ne da dukkan sassan jikin ta dadin dadawa ma ga zafin rana ko amfani da ita a waje mai zafi.
  To dukkan wadannan abubuwan suna bawa waya matsala duk kyanta kuma duk tsadar ta.
  
HANYAR MAGANCE MATSALAR HAKAN.
 1) kana ajje wayar ka tana hutawa koda na Awa Daya (1)ne a kullum
2) Ka dinga kashe ta da kanka koda sau uku ne a Sati
3) ka daina amfani da ita lokchin da takai saura 1% ta dauke
4) ka daina amfani da ita idan kaji ta dauki zafi
5) ka daina amfani da ita idan ka sakata a chaji
6) Ka rage amfani da ita kana jin waka kuma kana chattin
7) kana duba lafiyar battery wayar
8) kana saka ta a Airplane lokchi bayan lokchi
9) lokachin da k lura wayar tana nauyi ka ajje ta ta huta
10) kana cire Application din da basu da amfani ko ka dade baka shiga cikin su ba
11) Da sauran su

 idan kabi wadannan zaka rabu da wayar k lafiya sai de kaji ana labarin wayoyin wasu suna daukewa ko lalacewa 
  
Ku ziyarchi Youtube din mu
#kk Techtube

Post a Comment

Previous Post Next Post