SOCIAL BLADE!
Wannan website din zai fadama dukkan abinda mutum wanda yake da channel a Youtube ko instagram ko twitter ko sauran Sahiyal Midiya.
Idan kanaso ka gano dukkan abinda mutum yake samu a Rana ko a shekara ko a wata to idan ka shiga wannan website kawai sunan channel din zaka rubuta zai fadama komai dangane da chnnel din!.
Instagram ko twitter da sauran sohiyal midiya shima zaka rubuta Sunan da mutum yake amfani da shi a wannan kafar sadarwar.
Dukkan komai zaka gani a ciki
Zan ajje muku link din website din domin ziyartar sa a kasa zakaga Koren Rubutu
👇👇👇👇👇👇👇👇
SOCIAL BLADE
Tags:
websites