TERABOX & DRIVE
Wadannan Appalication suna da matuqara amfani!.
Koda wayar ka ta cika idan kayi amfani da wadannan Application zaka sami kyutar Storage sannan koda Ace ka chanja waaya da zarar ka saka wadannan Appalication din zaka ga dukkan Hotunan ka da videos din ka hrda Decument dinka!
Terabox: acikin videos din nayi bayani sosai akan wannan Application din
Ga link din Application din
👇👇👇👇👇👇
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.dubox.drive&hl=en&gl=US
DRIVE: shine karshen bayani acikin video zai baka damar saka dukkan Decument din k videos,photos da dukkan wasu abubuwa na wayar ka sannan zak iya share din link din duk abinda kake so acikin Application din
Ga link din Application din
👇👇👇👇👇👇👇
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.google.android.apps.docs&hl=en&gl=US