WHATSAPP ZAKA KARE KANKA 2022


 WHATSAPP ANDAINA GANAR MA DUK CHAT DIN KA IDAN KABI WADANNAN HANYOYIN DA ZAN KOYA/ 2022

 Assalamu alaikum inayi muku barka da wannan lokachi.

Yau bayanin da zanyi shine akan Backup Enryption na whatsapp, Munsha fadar cewa dukkan wani chat da kakeyi akwai salon da zaka bi wanda babu wanda ya isa yana gnin chts din ka kaida dan'uwanka ko aboki ko budurwa ko mata! kasani da cewa koda baka bawa mutane wayar ka to pa chat din ka a Rariya yake idan bakabi wasu qa'idoji ba wanda asalin kamfanin whatsapp suna ganin wannan chat din da kake yi.

 MENE MAFITA

Mafita itace zaka saka End-to-end encryp. tsakanin ka da duk wanda kuke chat to idan ka saka wannan ko suma kamfanin whatsapp sun yi maka al'qawari bazasu na ganin chat din ku ba.

Bayan nan akwai Backup Encryp wanda shine zanyi bayani a yanzu insha Allah in yasa nan gaba nayi bayanin yanda zaka saka End-to-end din.

BACKUP ENCRYPTED

Hanya ce da kamfanin whatsapp suka fito da ita acikin wannan shekara wadda idan kana buqatar kayi backup koda ace misali ba duka abokanan chat dinka ka sakawa End-to-end ba to babu wanda zaiga wannan cht din wanda kayi backup din sa kamfanin whatsapp sannan da kamfanin wayar ka Iphone ce ko Android.

Anan ksa zanyi muku bayanin yanda zaku iya saka wannan Backup encryp din insha Allah!.

ME YASA ZAN SAKA BACKUP SANNAN MENENE AMFANIN SA NIDA KAWAI CHAT NAKE KUMA BAWANI MAI KUDI KO WANDA YA SHAHARA BA.

Maganar amfanin Backuk tun a baya nayi bayanin sa.

Sannan maganar sirri ba lalle sai wanda aka sani ko yake da kudi ba bayan nan nan gaba kasan yanda zak zama? misali bayan ka zama kuma ace akwai sirrin ka a wajen su

BAYANI

Da farko de abin da zakayi zaka shiga setting din whatsapp

Kamar yanda kuka gani nayi amfani da whatsapp din iphone to duk inda na shiga koda ace Android ce da kai haka zakayi.

bayan nan sai ka nemo CHAT

bayan nan zakaga chat Backup sai ka shiga.


Bayan k shiga zakaga End-to-end Encrypted Backup shima zai ka shiga.


Idan ka shiga zakaga Turn On sai ka shiga ko nace ka Taba kana tabawa shine nan zaiyi backup batare da an karanta dukkan chat din ka ba.

Kamar yanda zakuya a sama sunyi bayani.

Wannan shine bayani a takaice.

Kuma shiga channel a Youtube mai suna KK Techtube domin ganin cikakken videon

.

Previous Post Next Post