Yanda zaka bude website kyuta cikin mintuna 3 kachal

 


 Assalamu alaikum ina muku fatan alkhairi.

Yanda zaka bude website kyauta cikin mintuna uku kachal.

Ina muku fatan alkhairi yau darasin mu shine zan baku wani sabon website wanda babu wanda yasan da shi. sannan yana da saukin sarrafawa na ganin k chanja dukkan abinda kake so ka sarrafa.

 Mutane da yawan gaske suna bukatar suga sun dan hda website sannan ana ziyartar wannan website kmar yanda mutane ko nace kamfanoni sukeyi. Cikin ikon Allah na kawo mana wannan website din domin sauwake maka yanda zaka hada website batare da shan wahala ba. 

Duk da dai banyi video akan wannan darasi ba amman insha Allah zanyi sannan kuma koda ace na yi videon wannan rubutun zai taimaka ma. Idan da wuri ka riski wannan rubutu to may be bazakaga link din videon da nayi cikakken bayanin ba sai de zan ajje muku sunan Website da ake shiga sannan ka iya kirkirar naka website din amman idan daga baya ka riski wannan rubutu kaje chan kasa zakaga link din videon idan kuma baka gani ba sai ka jira da sai munyi sannan.

Amman kayi kokari da kanka domin domin ganin cewa ka hada kafin mu koya cikakken videon.

 Da farko abinda zakayi shine zaka sami browser Chrome ko opera, UC browser sai ka kunna data ka shiga ciki bayan nan sai kayi search din wannan website.

 Ga link din website din idan link din bai budu ba saboda matsalar tsaron wannan kafi zakaga na ajje sunan sa in yasu sai kaje google kayi search din cikakken sunan sa ko kaje browser.

Ga sunan a kasa.

{ TELEPORTHQ.io }.

Sai ka duba kayi search din sa.

Ga link din videon

👇👇👇👇👇👇👇👇👇

Previous Post Next Post