Yanda zaka sami kudi masu yawan gaske a wayar ka ta hannu batare da ka ko sisin ka ba 2022 Hanya mafi sauki



Yanda zaka sami kudi a kullum masu yawan gaske da wayar ka ta hannu batare da k saka ko sisin ka ba /2022


Zaka Iya Samun Kudi Kamar Yadda Kaga Nasamu Haka.


Da farko ka shiga wannan link ɗin dake ƙasa, zai kaika zuwa play store inda zakayi download na app din Jiji.


Amma ka tabbata baka da jiji App akan wayarka, idan kana dashi idan kashiga play store takan Link É—in zakaga yanuna Update ko open, to kafita kaje ka goge app din daga wayarka, anaso kayi download da kanka ne.


Idan kayi download sai kataɓa ko I WANT SELL ko I WANT BUY, daga nan zakaga alamar profile sai kashiga zakaga Sign Up with email or phone number, sai kashiga kayi register da Gmail, zaka shigar da komai naka, daga nan zasu tura maka da link ta Gmail sai kaje kayi confirmed.


Sai kadawo kashiga app din kahau kan alamar settings zakaga phone number setting nan ma sai kashiga zasu turamaka da code ta phone number dinka sai kashiga kayi confydin phone number din.




Again zakaga contact settings sai kashiga kazaɓi gender da date of birth da state, sai kayi saving. Shikenan fa!


Zasu baka 100 nan take, daga nan idan kaga zaka iya yadda nakeyi kuma kana da Gmail da lambobi dayawa sai kana goge app din kana hawa ta link dinka kanayin register abinka.

 Ku shiga wannan link din ta nan zaka dakko Application din bayan nan zaka yishi kal daban-daban har ka tara kudin a aayar ka.

👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇

https://jiji-nigeria.onelink.me/vyiP/d7fb778b?referral_token=e353d431-c781-4ceb-974f-50c701cc1402&referrer_user_id=9266687

From Auwalancy4us


Previous Post Next Post