KYAUTAR 10GB DATA 2022
Sau da yawan gaske akwai lokutan da kana butar kaga kana wadaqa da DATA a wayar ka domin yin chatting da kuma Download na wani videos.
Hakan yasa na samo mana wani Application wanda zai baka damar Mallamakar wannan Data mai kimanin Nauyin 10GB.
Bayan nan wannan Application ba iya nan ya tsaya ba akwai hanyoyi da Dama wanda zaka iya amfani da wani location na wani Gari ko qasa.
Da farko de ga link din Application din wanda zai baka damar download zuwa wayar ka Ta Android ga masu amfani da Iphone ma idan sukayi kasan zasu ga link din su.
Idan kun dakko duk aikin su daya ne a kowace klar waya, Batare da cika ku da surutu ba amman a karshe zanyi godiya da Dunbun masu bibiyar wannan website mai Albarka KkTechtube.net sannan muna ganin yanda kuke yada shi zuwa duk wani kafa na sada zumunta Nagode sosai 'Yan'uwa.
Idan kanason Karin bayani akan yanda zakayi amfani da Application din kaje chan kasan inda na Ajje link din ko nace koren rubutun.
KARIN BAYANI!!
Farko bayan ka dakko Application din kuma ka bude shi.
bayan ka bude shi zakaga Get start da kuma login to idan ka taba getstart to nomal app din zai bude sannan zaka iya chanja location din amman idan ka dannan Login zaka saka gmail da kuma password.Idan ka taba Getstart haka zai bude ma batare da ya baka DATA da muke magana ba.To zaka iya create din Account na suna da kuma Password da Gmail din ka.
Ga link din Application din wayar Iphone da koren rubutu
👇👇👇👇👇👇👇
https://apps.apple.com/ng/app/windscribe-vpn/id1129435228
Ga link din Application din na wayar Android da koren rubutu
👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.windscribe.vpn