Yanda zakagane wanda ya SACE ma wayar ka harda hoton sa/ Da yanda zaka sami 2GB free

 


yanda zakagane wanda ya SACE ma wayar ka harda hoton sa/ Da yanda zaka sami 2GB free.

 Assalamu alaikum ina muku barka da sake saduwa a sabon darasin mu. Kamar yanda kuka sani a kullum muna kawo muku sabbin abubuwa wanda zasu amfane mu bangaren waya da computer. Yau ma na kawo mana wadansu Application guda biyu wanda zasu taimaka maka wajen al'amuran yau da kulluma.

  Tuntuni na dora videon darasin akan youtube saboda haka ga wanda basu ga videon ba suje chan kasa zan ajje link din videon da kuma link din Applications din dukkan su.
 Amman zan danyi bayani kadan dangane da wannan darasi domin karin bayani.

 KARIN BAYANI.

 Application na farko amfanin sa shine zaka kara girman memoryn wayar k batare da kayi Root din wayar taka ba da zarar ka bude application din zakaga wajen create swap to kana tabawa zaka qarawa storage din wayar ka adadin da kake buqata. Batare da kayi amfani da memory ba.

  Application na biyu shine zai taimaka maka wajen binciko dukkan wanda yake kokarin sace ma waya. Bayan ka bude Application din zai baka options wajen guda uku. Da zarar ka saita to duk wanda yayi kokarin daukar wayar taka to wayar zatayi kara sosai har sai kowa yaji wannan karin.

 Option na farko shine zaka saita duk wanda yayi kokarin daukar ma waya bayan ka ajje ta a kasa to Alarm na wayar zaiyyi kara da de sauran su. Sannan option na kasa shine zai baka dama ka saita dukkan hanyoyin da wanda yayi kokarin bude security zai dauki hoton sa zai turo ma ta gmail din ka sannan harda link din location din sa.

 Wadannan application suna da amfani sosai sai kayi kokarin kallon cikakken bayanin ta hanyar kallon videon da na ajje muku a kasan rubutun nan sai kaje ka kalla.

 Ga link din Application na qara storage din waya.
👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇


Ga link din Application din da zaka gane barawon wayar ka.
👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇

Ga link din videon
👇👇👇👇👇👇👇
Previous Post Next Post