Assalamu alaikum ina muku fatan alkhairi. Barkan mu da shan ruwa yan'uwa Allah ya karbi ibadun mu yau mun kai azumi na 23 Allah yasa muna day daga cikin wadanda za'a yanta acikin wannan kwanaki 10 ameen.
A gurguje saboda ina buqatar shan ruwa ne. Darasin mu na yau nayi video ne akan wadansu application guda biyu masu muhimmanchin gaske wanda da yawan gaske mutane suna buqatar su. Tuntuni na dora videon a akan youtub channel dina idan baka kalli videon ba kaje chan kasa zakaga link din videon sai ka kalla.
Sannan Link din application din duka guda biyu akwai su a chan kasa suma sae kuje kuyi download din su. Amman zan danyi karin bayani ga dukkan application din daya bayan-daya domin ga wadanda basu ga videon ba. Amman cikkaken videon yana dauke da cikakken bayanin su.
KARIN BAYANI.
Application na farko zai baka damar kulle screen din wayar ka sannan amfanin sa shine. Akwai lokutan da idan abokin ka ko wani mutum yana buqatar ka muna masa wani hoto a cikin hotunan wayar ka to da zarar ka bashi wannan hoton zai sami damar ci gaba da kallon dukkan hotunan ka sannan acikin hotunan baka buqatar yaga wasu daga cikin hotunan ka to wannan application din zai taimaka ma ka kulle iya hoton da zaka nuna masa bai isa yaga sauran hotunan ka ba batare da izni ba.
Application na biyu zai sauwake ma wajen move ko copy din decument ko hoto daga sassan storage din ka a cikin yan sakonni batare da ka bi doguwar hanya ba.
TAYA ZAN DAKKO WANNAN APPLICATION.
Dukkan su na ajje ma link din su tare da sunan su a kasa kawai kana taba su zasu kaika inda zaka dakko application din.
Sannan a kasa zaka na ajje link din videon da nayi ciakken bayani a ciki to shima sai ka taba ka kalli videon.
Nagode.
DANNA NAN KA DAKKO APPLICATION NA FARKO
SUNA NAN APPLICATION MA BIYU ( MT MANAGER)