Assalamu alaikum ! Yan'uwa barkan mu da wannan lokachi. Ya ibadah
Kada kayi kuskuren cire wadannan Applicatons guda biyu a wayar ka.
Darasin mu na yau wadan su applications ne da nake amfani da su a waya ta tun dadadewa shi yasa nayi video akan su domin kema ko kaima ku mallakesu a wayar ka sannan kada kayi kuskuren cire su bayan kandora a wayar k.
Wadannan Application zan ajje muku link din su achan kasa domin kuyi download din sua bayan haka zan ajje link din videon da nayi cikakken bayani akan su shima a chan kasa. Amman kafin nan zan danyi muku bayani kadan akan kowane application.
KARIN BAYANI.
Application na farko yana da abin mamaki bayan haka yana da ayyuka daban-daban domin shi amfanin sa shine zai dinga yi maka record na duk typing din da kakeyi a wayar ka. Misali, Typing shine inde keyboard ya fito a wayar ka sannan kayi rubutu to zai dinga ajje ma wannan rubutun da akayi kuma a dukkan inda akayi sa inma a Chat ne whatsapp,facebook,tiktok, ko Browsing kayi ka shiga wani website ne.
AMFANIN WANNAN APPLICATION.
Na farko de amfanin sa shine akwai lokachin da zaku iya tsintar kanku akan halin rikici abinda ya damganchi maigidan ku ko mahaifin ku zai iya kasancewa ya shig halin rashin lafiya ko magana baya iya yi to da zarar kun fuskanchi haka zaku iya saka masa wannan application a wayar sa to duk inda ya shigar da wani rubutu koda password ne to wannan application zai ajje muku shi. Batare da bayan rasuwar mutumin ba ku rasa yanda zakuyi.
Sannan zaka iya sakawa a wayar ka koda wani ya daukar ma waya zakaga dawa-dawa yayi chart da duk abinda ya bincika a wayar ka batare da shi ya sani ba.
Application na biyu zai taimaka ma wajen gano wani website ko application da yake kokarin daukar hoto ko videon ka bak sani ba. Nasha yin darasi akan cewa akwai website da kuma application da suke daukar bayanan ku na video ko ma hoto. To shi amfanin wannan Application shine. Da zarar am bude camera ka wannan application din a jikin Screen din ka zai nunama ana bibiyar ka. kaga da wuri zaka dauki matakin da ya dace.
GARGADI!
Wadannan darasi nayi sune domin ilmin da Allah ya bani dan Allah kada kayi amfani da su ta hanyar da basu dace ba. Domin idan kayi Allah zai tambaye ka.
TAYA ZANYI DOWNLOAD DIN SU.
Da zarar kaje chan kasa zakaga nace Danna nan (1) To application ma farko ne. Sannan Danna nan (2) to application ma biyu ne. Sannan shima link din videon darasin zan ajje muku achan kasa.
Kada ku manta da addua ga iyayena wanda daya daga ciki ya Rasu wato Mahaifina. Sannan mahaifiyata tana nan kuyi mata adduar mu rabu lafiya da ita.
NAGODE.