Assalamu alaikum ina muku fatan alkhairi na tabbata kun dade da ganin videon wannan darasi.
Kawai kaje kasa zakaga nace Danna nan domin dakko application din. Da zarar ka dannan shine zaka dakko application din.
Sannan sunan website din shine bayan ka shiga Chrome ko opera ko wata browser daban zakayi search din website din da na fada a cikin videon.
Shima zakga nace Danna nan domin shiga website din sai ka dannan zai kaika inda website din yake.