Sabon Application da babu kamar sa a wannan sabuwar shekarar 2022


 Assalamu alaikum! Yan'uwa ina muku fatan Alkhairi.

 Yau darasin mu akan wani Application ne mai suna Alarmy. Wannan application yana da matuqar muhimmanchin gaske ga duk masu amfani da kowace kalar waya iphone ko Android.

Tuntuni na dora videon bayanin wannan application bayannan kamar wadanda suke bibiyata dare da rana sun san yanda tsarin yake na download din Application din. Bayan ka shigo cikin wannan website zaka je chan kasa anan nake ajje link din applcation da kuma link din videon ga wadanda basu ga videon ba. Amman kafin nan zan danyi muku bayanin wannan Application koda layi biyu ne zuwa uku. Idan ka riga da ka kalli videon to sai kaje chan kasa domin dakko application din. Idan kuma baka kalli videon ba to sai ka karanta rubutun har karshe saboda zan danyi bayanin sa kadan.

 KARIN BAYANI.

 Wannan application mai suna Alarmy zai taimaka maka wayar ka koda ace ba chaji ko kuma an kshe ta zatayi karar gaske. musamman 'yan'uwan mu masu kwana daya da abokai ko kuma a wajen taro to wayar zata iya bata akashe ta amman idan akwai wannan application wannan wayar taka zatayi kara sosai.

 Sannan ina mika gaisuwa ga 'yan'uwa na masu bibiyata a ko wane lokachi sannan ina muku barka da shigowar wannan wata mai alfarma na Ramadan. Allah ya karbi ibadun mu baki daya ameen.


Danna kayi download

Ga link din videon

👇👇👇👇👇👇👇

Previous Post Next Post