SIRRIKA 4 Ga masu amfni da wayar iphone ko Android


 Sirrika Hudu 4 Ga duk masu amfani da wayar hannu Android ko iphone.

 Assalamu alaikum 'yan'uwa ina muka barka da wannan lokachi ya ibadah cikin ikon Allah yau idan mun kai Azumi na 10 kenan kamar wasa Allah yasa muna daya daga cikin wadanda za'a 'yanta acikin wannan wata mai alfarma ameen.

 Yan'uwa Darasin mu na yau na kawo wasu sirrika ne guda hudu wanda ya kamata mun sanda su.

Ku gafarce ni yanayin azumin ya saka ina ganin rubutun wani hazo-hazo😅.

 Shi wannan sirrika da nake ta magana akai sune. 

Yanda zakayi download na video ko thumnail na youtube batare da Application ko website ba ta hanyar amfani da BOT na telegram.

Acikin sirrikan hanya ta biyu shine duk salon da zaka dakko movies ko series na kowane films shima ta amfani da telegram bot bayare da website ko Application ba.

Hanya ta kusan karshe itace zata baka damar kayi chat da mutum ta whatsapo batare da kayi save din number sa ba shima ta cikin telegram din. Munsani bazai taba yiyuwa kayiwa wata number magana ba a whatsapp batare da kayi save din ta acikin wayar ka ba.

Hanya ta karshe itace channel mai suna Kk Techtube wadda dukkan abinda kake buqata dangane da website ko youtube channel da dukka wasu sirrika wanda bama koyawa a wasu sassan page din mu idan ka shiga ciki zak koya da yawan gaske.

Zan ajje muku link din videon da kuma link din channel din tamu domin shiga ciki


Danna ka shiga cikin channel din KK Techtube

Previous Post Next Post