Tura sako ( message ) daya ka gano inda mutum yake ta number wayar sa

 


Tura message ka gano inda matar ka take ko budurwa.

Assalamu alaikum barkan mu da sake saduwa a sabon videon mu. Videon mu na yau zai koya mana wani muhimmin abune wanda abin kamar tsafi. Da zarar ka tura da sako ( Message ) zaka san inda mutum yake na location din sa.

 Zaka iya wayar gari ka nemi wayar ka ka rasa a hanya ko a cikin daki ko kuma kana so kasan inda kanwar ka ko kanen ka yake ta cikin wayar ka da zarar ka turawa number tasu Sako ( message ) .

Akwai abubuwan da zaka saita idan a lokachin kanaso ka gane inda wayar ka ko me wayar yake akwai kalar sakon da zak tura. Idan kanaso wayar tayi qara ko kaga yanayun battery waccan wayar. Dukkan wadannan abubuwan ta cikin wayar ka zaka saita batare da wata wahal ba.

 Saboda haka tun yanzu kaje chan kasa zakaga na ajje link din videon na cikakken bayanin darasin sannan link din application din ma zan ajje muku a kasa sai ku duba su duba.

 Kuyimin afwa yau azumin sai addua shi yasa banyi qarin bayani sosai ba. Kuje  ku kalli videon

TAYA ZANYI DOWNLOAD DIN APPLICATION DIN?

A kasa zakaga nace Danna nan ka dakko application din. Da zarar ka danna zai kaika inda zaka dakko application din

Nagode

Danna nan ka dakko Application din

Previous Post Next Post