Wace waya kake amfani iphone ko amdroid ? Wannan babban sirri ne da yakamata ka gaggauta sanin sa.
Barkan mu da wannan lokachin Dafatan ansha Ruwa lafiya ya ibadah.
Yau darasin mu akan iphone ne wanda ya kamata koda baka da wannan waya kasan sirrikan sa saboda babu wani wanda baya burin mallakar wannan waya.
A gurguje tuntuni na dora videon akan youtube ka gaggauta zuwa chan kasa domin ganin cikakken bayanin darasin.
Duk mai amfani da wannan waya ta iphone yasan da wuyar gaske ya iya saita wata waqa ko karatu ko sauti ya zamana a matsayin Ringtone din ka. Dole sai iya wanda wayar da tazo da shi ko kuma ka biy kudi online ka sayi waka ko wani abu haka.
To acikin wannan videon na kawo mana wani sirri ko nace wata hanya wadda zaka iya saita duk wakar da ka ga damar saitawa ta zamana a matsayin ringtone dinka ta amfani da wasu application guda biyu wanda zan ajje muku link din su a chan kasa sai kuje kuyi download din su.
Dukkan wadannan application guda biyu kowane yana tafiya da dayan ne dole sai ka dakko su a wayar ka sannan zasu bak damar saita wannan abu. Koda ace baka da iphone ya kamata kasan da irin wadannan abubuwan saboda bakasan lokachin da zasuyi ma amfani ba. Kuma da yawan gaske irin hakan ne zai baka damar tara ilmin Computer da waya. Wannan shawara ce Kyauta.
DANNA KA DAKKO APPLICATION NA FARKO
DANNA NAN KA DAKKO APPLICATION NA BIYU