Assalamu alaikum barkan mu da sake saduwa acikin sabon darasin mu.
Insha Allah yau darasin mu zamu tattauna ne akan abin da ya shafi kiran waya da kuma voice recording wanda da yawan gaske mutane suna buqatar irin wannan application mai cike da abin mamaki.
Application ne guda daya amman zai baka damar chanja muryar ka ko nace asalin muryar ka idan ka tashi yin waya ko ka tashi yin recording zaka turawa mutum ta cikin whatsapp ko wani social media. Da zarar ka saita application din duk lokachin da kake waya to wancan mutumin zaiji kalar muryar da ka chanja zaka iya chanja muryar Yaro ko mace ko robot hakazalika bangaren record ma.
Ana samin irin wadannan application kala daban-daban wajen amfani da su sannan akwai wata wayar ma da shi take zuwa hatta karama zakaji ka kira waya amman zaka muryar namiji ko muryar mace alhalin mai asalin wayar kuma ka kira. Tuntuni na dora videon akan youtube saboda haka zan ajje muku link dinsa a chan kasa tare da link din application din.
KARIN BAYANI.
Wannan application na chanja murya a lokachin da kaga dama bayan ka dakko shi zakaga tana da talloli da yawa a cikin sa sai de a baya na nuna yanda zaka rike duk irin wani application mai dauke da talla acikin sa.
Kawai kaje chan kasa zakaga link din videon da kuma na application din
TAYA ZANYI DOWNLOAD DIN APPLICATION DIN.
A kasa zakaga nace Danna nan to kana danna wajen zai kaika inda link din application din zaka sauke shi a wayar ka. Sannan videon ma zakaga nace ga link din videon kana tabawa zaka kalli videon
nagode