Yanda zaka hana ayi ma hacking a wayar ka da sauran social media

 

Assalamu alaiku 'yan'uwa barkn mu da wannan lokachi ya ibadah Allah ya karbi ibadun mu ameen.

Yan'uwa ya darasin mu akan wani application ne wanda ya dade a wayoyin mutane kaima kada ka bari a barka a baya domin mallakar sa zai taimaka maka kwarari da gaske dangane da abubuwan da suke faruwa na yawan hacking da ake tayi.

 Wannan Application mai suna AVG anti virus zai binciko maka duk wani application ko wata kafa da za'a iya yi maka hacking da kuma bibiyar ka da akeyi alhalin baka sani ba.

 Kafin na fara bayanin application din ka garzaya kayi download din sa domina mallakar sa a wayar ka.

Da farko da ka dakko application din ka bude shi nomal kamar yanda kake bude sabon application duk wani permission ka bashi domin samin damar binciko duk wani matsala da take a tattare da wayar ka.

    TAYA ZANYI DOWNLOAD DIN APPLICATION DIN?.

Yanda zakayi download din application din zakaga link achan kasa kawai sai ka taba zai baka damar sauke shi acikin wayar ka.

sakaga nace DANNA NAN KA DAKKO sai ka taba shi zai kaika inda zaka dakko application din.


DANNA NAN KA DAKKO


Previous Post Next Post