YANDA ZAKA HANA A DINGA KIRAN KA DA SABUWAR NUMBER KO PRIVATE NUMBER


 Abin bema ya samu domin an dade ana buqatar wannan hanya saboda yawan kiran mutum da akeyi da unknown number ko private number to wannan hanya zata baka damar kulle duk wani kira koda ace flashin ne har sai ka save din number mutum sannan kiran sa zai shigo.

 Assalamu alaikum ina muku fatan alkhairi ya azumi Allah ya karba mana ameen yasa muna daga cikin wadanda za'a 'yanta acikin wannan wata mai alfarma ameen.

 Yan'uwa Darasin mu na yau abin da aka dade ana nema ne musamman Mata ko nace yan mata kai har ma samarin domin wannan application zai baka dama ka kulle duk wani kira da za'a iya yi ma bazai shigo wayar ka ba har sai kayi save din number mutum bayan haka koda ace kayi save din number mutum zaka iya kulle koda Flashin ne idan aka yi ma bazai shigo ba bugudaqaru idan aka kira ka da Private number bazata shigo ba.

 Akwai masu yimin irin wadannan Tambayoyin domin yanda Allah ya basu mutane da yawa to amman ana yawan kiran su koda basuyi save din number mutum ba to idan kayi amfani da wannan application zai taimaka maka na ganin kayi rayuwa cikin sauki batare da kayi savin number ba.

Tuntuni na dora videon a channel dina na KK Techtube sanann zan ajje muku link din videon a chan kasa da kuma link din application din.

KARIN BAYANI.

 Wannan application bayan ka dakko shi zaka bude shi kamar yanda kake bude duk wani sabon application bayan ka bude shine zai baka option na yanda zaka iya block din number mutum sannan bazai iya kiran ka ba. Hakazalika zaka iya kunna duk wani setting wanda zai baka dama ka magance abin da na lissafa a baya.

 Abinda zaifi shine kaje ka kalli video domin zakaga cikakken bayanin sa.

YANDA AKE DOWNLOAD.

 A kasa zakaga nace Danna nan ga application din to sai ka taba shine zai kaika kai tsaye inda application din yake sannan sai ka sauke shi a wayar ka.

Sannan zakaga nace Danna nan ga videon sai ka taba shine zai baka damar kallon darasin kai tsaye domin karin bayani.

Nagode

DANNA NAN KA DAKKO APPLICATION

Danna nan ga link din videon

Previous Post Next Post