Yanda zaka sami kudi da wayar ka ta hannu batare da ka saka ko sisin kaba/ Acikin mintuna 3


 Yanda zaka sami kudi da wayar ka ta hannu batare da ka saka ko sisin kaba Acikin mintuna 3/ Zuwa Account banking ka.

Dannan wannan koren rubutun domin shiga inda ake samin kudin

Assalamu alaikum 'yan'uwa a gurguje na kawo mana wata hanya wadda zaka sami kudi masu yawan gaske batare da ka saka ko sisin ka ba ta hanyar amfani da abokan ka idan sun yi download na application din.

DANNA NAN DOMIN SHIGA INDA AKE SAMUN KUDIN

Zan ajje muku link din Da zakuyi amfani amman ku tabbata da kunyi amfani da wanda na ajje muku saboda gudun shan wahalar banza. Sau da yawa zamuyi darasi amman wani baya tsayawa yana bin ka'idojin da muke cewa abi sai kaga mutum yana shan wuya kuma bai sami ko ficika ba.

   TAYAYA ZAN SAMI LINK DIN DA ZAI KINI NA BUDE NAWA ?.

 Duk inda kaga koren rubutu kawai ka taba zai kaika inda zaka bude naka. Zaka ga ina cewa DANNA NAN DOMIN SAMIN KUDI ko kuma kaje chan kasa zakaga na jera su wajen sau uku sai ka taba dun wanda ka taba yayi.

 YANDA ZAKA SAMI KUDI MASU YAWAN GASKE BATARE DA KA SAKA KO SISINKA BA .

 Da farko bayan ka taba link din da zan ajje a kasa zai bude maka sannan zai baka damar ka bude account din ka. Kamar yanda muka saba bude kowane account a internet. Idan link din ya bude ma ka lura sosai a jikin wayar taka zakaga Create new Account to sai ka taba bayan ka taba zai baka damar ka saka number wayar ka bayan ka saka mumber wayar zai ce ka saka password sama da guda shida shi wannan password din zaka maimaita sau biyu. Maimaitawa yana nufin bayan kayi created password a kasan zakaga Confirm password sai ka saka irin password din da ka sa a farko.

 Password din zai kasance guda shida zuwa sama misali. 123456ab ba lalle sai yanda na sa ba aa nayi muku misali ne.

BAYAN NA BUDE YA ABIN YAKE ? NAWA ZAN SAMU SANNAN DUK MUTUM DAYA IDAN YA BUDE NAWA ZAN SAMU?.

Yanda zaka sami kudi batare da ka sha wahala ba

 Nasan akwai tambayoyi da yawan gaske da kuke buqatar sani akan wannan Darasi amman na baku tabbachin bayan ka bude account din zasu bak naira 500 wanda hakan yana nuna da sai kudin ka sun kai 1000 sannan zaka cire. kuma acikin kwana daya ma zak iya cire dukkan kudin ka. 

MU DA BAMA NIGERIA YA SAMUYI?

DANNA NAN DOMIN SHIGA INDA ZAKA SAMI KUDIN

Ga wadanda basa nigeria ko nasa suke zama a kasar waje Nijar ko libya ko ghana ko da wace kasa ce kawai zasuyi amfani da number nigeria. Koda number abokinka ne ko kuma akwai hanyoyin da ake iya bi a mallaki number nigeria to sai kayi amfani da ita.

To bayan ka bude Page din.


Zaku ga N500 wanda shine ladan budewa sannanzasu baka damar ka gaiya chi wanda kake so ka gayyata ta link din ka.

 TAYAYA ZAN SAMI LINK DINA?.

Hanyar da zaka sami link din da zaka turawa mutane bude da shi domin samin kudi shine. Zakaga Get referral link.

Ga shi nan zaku ga na gewaye shi da Jan Rubutu domin ku gane. to bayan ka bude gurin.
Zakaga ya nunoma nan sai ka taba gurin gashi nan na dora yanda wajen zai kasance a sama. 
 Bayan ka taba zai qara nuna ma haka sai ka taba copy ga misalin sa nan a kasa na dora hoto.

Bayan kayi copy din to da wannan link din zaka dinga turawa abokan ka domin su bude website din da shi domin kaima ka sami kudin.
 
TAYAYA AKE CIRE KUDIN?

 Acikin options akwai wajen withdraw kawai sai ka taba ka saka sunan dake banking ka da kuma Account number dinka.
Previous Post Next Post