Yanda zakayi control na wayar budurwar ka ko matar ka ta cikin wayar ka/ Sabon sirri 2022

 

Yanda zakayi Control din wayar budurwar ka ko matar ka 2022.

GARGADI!! GARGADI!! GARGADI!!

Wannan darasi nayi shi ne domin ilmi dan Allah kda kayi amfani dashi domin cutar da wani. Shi kuma iomi koda ban koya ba dole akwai watarana zaka gamu da shi. Idan ka karanta rubutun duka zaka qaru sosai Nagode.

 Yanda zakayi amfani da wadansu applications guda biyu domin control din duk wayar da kake buqata batare da wanda kakeyiwa ya sani ba 2022.

 Assalamu alaikum bayan gaisuwa irin ta addinin musulunchi barkan mu da sake saduwa a yau a sabon videon mu.

 'Yan'uwa ya ibadah Allah ya karbi ibadun mu ameen. Bazan cika ku da surutu ba zan shiga cikin darasin kai tsaye. Wata hanya ce wacce mutane da yawa suke buqatar sanin wannan hanya sai de har yanzu ba'a taba koyawa ba sannan akwai masu yimin tambaya akan irin wadannan application domin kare 'yan'uwan su ko nace mutunchin matayen su saboda halin rayuwa yanda ta chanja yanzu.

 To abinda nake fadawa duk wanda yayimin tambaya ina cewa bazai koya masa shi kadai ba illa iyaka idan yana bibiya ta kowane lokachi zan iya yin videon kai tsaye a youtube wanda yanzu haka tuntuni na dora videon sannan zan ajje muku link din videon a chan kasa. Bayan nan zan danyi bayani kadan akan wadannan application kafin mutum ya kai ga download din su saboda sanin yanda aikin kowannen su yake.

 Application na farko zai taimaka maka ka saka gmail din ka ko number wayar ka cikin application din da ka saka a wayar matara ko budurwar taka bayan nan to duk wani missedcall ko kiran waya da kuma sakonnin da ake turowa ta cikin wayar zai dunga shigowa gmail din ka koda ace message din whatsapp din ka ne. Bayan nan irin wadannan darrusan sune zaka bi hanya domin gudun abinda yake faruwa na satar waya bayan kuma anyima satar kaga sunyima hacking din whatsapp ko gmail ko banking dinka baki daya. To kaga idan kabi wannan hanya zaka iya saitawa tun tuni idan koda ace an sace ma to kna da wata wayar a gida wadda koda ace kanason bude whatsapp za'a turoma da otp ta cikin dayan wayar taka to kaga yana da amfani kenan. Sai kaje chan kasa zakaga na ajje link din Application din sai ka sauke shi a wayar ka.

  Application na biyu muhimmanchin sa yana da yawan gaske. Domin zakayi amfani da shi a dayan wayar da kake buqata kayi amfani da shi bayan nan sai kayi share na ip adress na webcam din zuwa asalin wayar ka sannan shi application din zaka iya boye shi baza a taba ganin sa ko a san ka boye application a wayar ba.

 Zakayi amfani da shi na kunna Camera a matsayin CCtv camera bayan nan zaka iya kunna camerar  gaba ko ta baya sannan zaka iya daukar hoto ko voice recording ta cikin wayar ka amman zakayi control din waccan wayar da ka saka application din. Shima zan ajje muku link din sa a chan kasa sai kayi download din sa.

 Hakikanin gaskiya wannan darasi mai tsadar gaske ne wallahi ba ko ina zaka iya samin sa ba. kawai abinda zan ce ma shine kaji tsoron Allah kada ka cutar da wani alhalin baka da hurumi da shi domin yin abinda bai dace ba.

Allah ya karbi ibadun mu ameen Happy ramadan.

Danna nan Application na farko (1)

Danna nan Application na biyu (2)

Nagode.

Previous Post Next Post