Assalamu alaikum barkanmu da sake kasancewa a yau a sabon darasin namu.
Yau Darasin mu kusan zan iya cewa Garabasa ne bi ma'ana sauki ne yazo mana. Insha Allah zanyi muku darasi ne akan wadansu application guda uku wanda zaka iya hada ko samu samun password na kowane kalar wifi ko wireless. Na ma'aikatar da kake aiki ko ma restaurant ko na wani shago ko gida inde ka shiga daya daga cikin wadannan Application din zasu baka sunan kowane wifi sannan zai baka password din sa sai kayi amfani da shi.
Kowannan su yana da amfanin ko nace zai ita amfani iya shi kadai amman duba da yanda yanayin abubuwan suke na wani lokachin zaka iya darasi ka ba da link din application to zakaga wani bawan Allah yana ta qoqarin dakko wannan application din zakaga wayar tashi tana bashi wuya ko tace gaba daya wannan application din bazaiyi a wayar ba. Shi yasa na kawo mana Application guda uku kowannan su zaiyi ma aiki idan wannan baiyi maka ba to wannan zaiyi maka. Insha Allah.
Tuntuni na dora muku videon wannan darasi akan youtube dina saboda hakan ne zan ajje muku link din viseon a chan kasa tare da link din application din domin saukin amfani da su.
Application na farko bayan ka bude shi zai jero maka duk wani wireless da sunan sa sannan koda an kashe wannan wireless shi application din zai fadama lokachin da aka kashe idan ya kai mintuna ko awanni ko kuma wannan wireless a kunne yake. Idan ka taba wireless din da ka zaba shine zai fada maka idan wannan wireless akwai password zakaga almat password din to da zarar ka taba password din shine zakaga wannan password din. Idan kuma ba password din shine zai fda ma wannan wifi babu password.
Application na biyu shine zai taimaka ma wajen ganin duk wani wifi sunan sa da kuma password din sa tare da Map din inda wannan wireless yake. Kusan aikin su daya da na farko. Amman wajen ganin password din ne kowanne akwai yanda ake ganin sa da kuma yanayin application din.
Application na uku shi zai baka damar nemo duk wani lungu da sako inda zakaga wireless. Misali koda inda kake babu wannan wireless din to shi wannan application zai nuna ma duk inda wireless yake sannan ya kwatantama inda zaka samu din. Bayan kaje chan sai kayi amfani da wadannan application guda biyun domin ganin password din da zakayi amfani da su.
Wadannan nan application muhimmanchin su ya wuce inda kake tunani. Saboda haka ka gagguta dakko su domin bakasan lokachin da zasuyima amfani ni ba.
A kasa zakaga inda naje ga inda nace Download daga 1 zuwa 3 to shine idan ka taba zaka sauke Application din.
Sannan a kasan su zakaga nace Video shima da zarar ka taba shine zaka kalli videon.
Nagode