Application biyu masu amfani/ ka gaggauta dakko su




Assalamu alaikum ina muku fatan alkhairi.

 Yau darasin mu na kawo mana wadansu application guda biyu masu amfani. Wanda tuntuni masu amfani da wayar iphone suna amfani da wadannan abubuwan to babu su a wayar android. Sai application akayi domin koda kana amfani da wayar zaka iya amfani da wannan kafar.

 Shi yasa na binciko mana su guda biyu. Tuntuni na dora videon wannan darasi akan youtube dina nasan da yawan gaske sun kalli videon kuma sun mallaki application din saboda haka kaima sai kaje ka mallaki naka. Sai de k tsaya ka karanta sauran karin bayanin application din insha Allah zanyi muku a rubuce ga wanda basu kalli videon ba. Amman abinda yafi ka garzaya channel dina domin ganin cikakken videon darasin. 

 KARIN BAYANI AKAN APPLICATION DIN!

Wadannan application sunyi fice a kafar google play domin sun sami masu download wanda suna da Adadi da yawan gaske saboda amfanin su.

 1) Application na farko shine zai taimaka maka ka saurari waka ko karatu na video ko nace idan kana kallo a wayar ka zaka iya saka wayar ka sa Security kuma wannan videon ko nace sautin videon zaichi gaba da yi. Domin munsani inde kana amfani ko kana kallo a wayar ka sannan wayar ka ta shiga security to wannan videon zai daina yi har sai ka qara cire wayar taka daga security bayan nan akwai wani bawan Allah ya yaymin tambaya akan wannan application din domin wani lokachin zakaga saboda yawan danna wajen kunna wayar ka ko volume din wayar ka zakaga ya sami matsala. To wannan application zai taimaka ma duk lokachin da kake so k saka wayar k a secury ko ka kashe wayar ka batare da ka danna wajen kunna wayar ka ba zakayi amfani da screen din wayar ka ta yanda ka saita ko bangaren da ka saita.

2) Application na biyu zai baka damar screenshort ma dukkan feji (page) da kake buqata koda girman page din zai kai adadin hotuna sama da 100 ne zaiyi ma a lokachi daya batare da quality hoton ya rage ba. Shi wannan hanya sai a wayar iphone shima idan tana da ios 15 zuwa sama. kwarai da gaske akwai abin mamaki acikin wannan darasi.

Ka garzaya chan kasa zakaga link din dukkan nin application din guda biyu sai ka sauke su a wayar ka sannan kayi amfani da su.

Yanda zakayi amfani ko zakayi download na application din a kasa zakaga nace DOWNLOAD 1 yana nufin application na farko sannan DOWNLOAD 2 yana nufin application na biyu saboda haka kana taba su zai kaika inda zaka sauke application din a wayar na.


Ga link din application din

👇👇👇👇👇👇👇

DOWNLOAD 1

DOWNLOAD 2

Nagode.

Previous Post Next Post