Assalamu alaikum jna muku barka da wannan lokchi.
Darasin mu na yau akan wani application ne da zai baka damar wayar ka ta kira ka batare da kana da kudi acikin layukan ka ba.
Nayi cikakken bayanin darasin acikin video a youtube.
Saboda haka zan ajje muku link din application din achan kasa.
Zakaga nace Download.