boye sirri

 



Assalamu alaikum barka da warhaka!.

 Yau darasin mu zamuyi bayani akan wani application wanda ake saka duk wasu sirri abinda ya danganchi hotunan ka ko videon ka ko wasu decument wanda zai zamana ka ware su ka saka musu passwoord saboda gudun masu amsar wayar ka. Da yawa muna amfani da su zakagan su irin mai kama da Agogo ko Calculator. To banbanchin wannan application din da ire-iren wanda muke amfani da su shine. Wadancan bayan ka saka su acikin wadannan application din to akwai lokachin da zaka iya samin matsala akan wayar ka ko akan application din to zaka rasa wadannan decument din na hotuna ko video da ka saka aciki.

 Wannan application da na kawo muku zai baku damar backup din wadannan nan decument naka koda ka rasa wayar ka ko ka rasa wannan hotunan naka to zaka iya dakko irin application din a wata waya koda sabuwa ce ka chanja. Da zarar ka saka gmail din ka to wannan decument din zaka kawo dasu gaba daya.

Kamar yanda na saba dora muku link din application din achan kasa sai kaje chan sannan ka dakko shi domin amfani dashi. Amman zan danyi qarin bayani akan application din ga wanda bai ga cikakken videon da na dora ba a youtube channel dina.

 KARIN BAYANI.

Application ne mai matuqar security wanda zai baka damar kulle duk wani application ko hotuna iya wanda ka zaba sannan ba kowa bane zai iya kallon wannan sirrin naka sai wanda ka yarda dashi ka bashi wannan password din da ka saka. Kamar de yanda nayi muku bayani akan sauran application din. Bayannan koda ace ka chanja waya ko kuma application din ya sami matsala batare da ka rasa wadannan nan abubuwan da ka boye aciki ba zak dawo da su ta hanyar dakko wani application din sannan ka saka gmail din da kayi amfani da shi. Bayan nan shi wannan application zaka iya batar dashi acikin wayar ka batare da wani yaga akwai application din a wayar ka ba. Saboda haka sai kaikadai da kasan da wannan application zakayi amfani da shi.

TAYAYA ZANGA LINK DIN NAYI DOWLOAD?

 A kasa sakaga rubutun Download da koren rubutu to da zarar ka taba zai kaika asalin inda zakayi download din sa. Saboda haka sai kaje kasa zakaganshi.

Nagode

DOWNLOAD


Previous Post Next Post