Assalamu alaikum a gurguje na kawo mana wani application guda biyu masu amfani wanda ya kamata duk mai wayar android ya mallake su.
Domin zasu qarawa wayar ka kyu sosai da kariya daga bacewar dukkanin wani kayan ka da turanchi Decument kenan. Tuntuni na ajje link din su achan kasa sannan na dora videon darasin a youtube channel dina saboda haka sau ku gaggauta kallon videon da kuma zuwa kasa domin dakko application din.
Idan kaje kasa zakaga Download (1) da kuma download (2) da koren rubutu to duk wanda ka taba zai baka damar dakko application din. Nagode
Tags:
Application for Android
Application for iphone
computer
facebook
free browsing
games
hacking
telegram
Tv
Videos
websites
whatsapp
wifi