Ana daukar ka da camera baka sani ba (Sirri)

 


Assalamu alaikum barkan mu da sallah dafatan anchi naman sallah lafiya Allah ya maimaita mana ameen.

 Yan'uwa darasin mu na yau akan wani application ne da zai taimaka mana naganin mun gano wata camera da aka boye domin daukar bayanan mu a office ko a gida ko a bandaki.

Nasan wasu zasuyi mamakin wannan magana da nayi wasu kuma zasu ce sungane abinda nake nufi. To insha Allah zanyi mana bayani dalla-dalla domin fahimtat da kowa sai de application ne zamuyi bayani akai saboda haka kaje chan kasa ka dakko shi sannan kuma ka tsaya ka karanta rubutun gaba daya domin ka qara fahimta sosai.

Ga duk wanda suke a kano a akwai wani lokachi da wani video na gwamna wanda aka fitar dashi wanda shi wannan gwamnan baisan da camera a lokachin da aka dauka ba kuma camerar tayi facing din fuskar sa. Saboda anyi amfani da wani device ne aka dauki videon. Bayan nan zaku ga wasu videos suna yawo wanda aka dauki sirrin wani ake yawo da shi a gida ko office ko hotel wanda kwata kwata baimasan an dauki wannan hoton ko videon ba. A takai s de na kawo mana wani application da zai juna ma duk wata camera ko device wacce zata dauki bayani akan ka wadda baka sani ba a duk inda ka tsinchi kanka. Wannan application yana da matuqar muhimmanchin gaske domin kare kanka musamman idan Ka sami kanka a halin tafiya. 

 Sannan shi wannan darasi na dora videon sa akan youtube channel dina saboda haka sai ka gaggauta zuwa ka kalle shi domin nayi cikakken bayani akai.

Yanda zakayi download din application din shine achan kasa zakaga na rubuta download da babban rubutu sannan koren rubutu to da zarar ka taba shi shine zaka sauke application din a wayar ka.!


DOWNLOAD

Previous Post Next Post