Assalamu alaikum barkan mu da war haka.!
Darasin mu na yau akan abinda yayi ruwan dare anayin sa sai de da yawa ba'a san yanda ake hadawa ba.
Ina magana ne akan katin daurin aure (invitation) wanda zakaga hoton hannu yana yin rubutu sannan harda waka a jiki. Wannan abu ya zama ruwan dare domin ana amfani dashi sosai. To a yau na kawo mana hanyar da zaka iya hada irin wannan invitation a wayar ka batare da kasha wani wahala ba domin amfani zakayi da application kayi kalar rubutun da kake so da kuma kalar wakar da kake so ka hada.
Wannan darasi na dora videon sa ko nace cikakken bayanin sa acikin video akan youtube dina. Wanda na tabbata da yawa mun kalli videon kawai munzo me domin muyi download din application din. To kaje chan kasa zakaga link din application din sai ka ajje a cikin wayar ka sannan kayi amfani da shi.
Yanda zakayi download na application din!.
A kasa zakaga nace download sai ka taba rubutun zakaganshi da babban baki sannan kuma kore da zarar ka taba shine zai baka damar ka sauke shi a wayar ka.