Yanda zaka gane wa yake sauraron kiran wayar ka!!

 


Assalamu alaikum! ina muku fatan Alkhiri. Kamar wasa yan'uwa gobe arfa 8/7/2022. Gashi tazo a ranar juma@ kada muyi wasa da wannan ranar mai girma sannan mu yi kokari mu azumchi wannan rana mai albarka.

Darasin mu na yau na kawo mana wani application da zai taimaka mana mu gano duk wata kafa da ake sauraron kiran wayar mu. Akwai hanyoyin da ake bi a saka ma wani application a wayar ka wanda yake recording ko nace daukar duk wata waya da kake yu alhalin kai baka sani ba. To shi amfanin wannan application din shine zai dakatar da wannan application da yake daukar kiran wayar ka. 

Yana da amfani sosai domin koda ba wannan ba akwai lokachin da wayar ka zata shiga yanayin recording din batare da ka sakata ba. To duk de wannan application zai taimaka mana sosai. 

Tuntuni nayi videon darasin kamar yanda na saba dorawa a youtube dina saboda haka ga wanda yake son ganin cikakken bayani sai yaje youtube dina ya kalli videon. Bayan nan kaje chan kasa zakaga na ajje ma link din application din domin amfani da shi.

Application ne da babu irin su da yawa a duk wata kafa da ake iyayin download na application na waya. shi yasa nake kwadaitar da kai da ka ajje wannan application din a wayar ka koda ba kai ba zaka iya taimakawa wani acikin yan'uwan ka ko abokai!.

Application din bashi da wani wahala wajen sarrafawa saboda haka sai kaje kayi amfani da shi.

Yanda zakayi download din application din shine kaje kasan wannan rubutu zakaga wani koren rubutu da babban baki am rubuta download. Kawai sai ka taba kayi download sin sa

Nagode

DOWNLOAD

Previous Post Next Post