Assalamu alaikum ina muku fatan alkhairi a gurguje wannan darasi yana da matuqar muhimmanchin da ya kamata kowa ya sandashi domin hanya ce da zata baka damar gane duk inda matar ka ko kanen ka ko budurwar ka ko wani mutumi duk inda yake da kuma ina yaje ta cikin wayar ka batare da ya sani ba.
Hanyar tana da matuqar amfani sosai. Na rigada na dora videon darasin akan youtube dina saboda haka sai ku garzata domin ganin cikakken bayanin sa. Amman zan ajje muku link din Application din a chan kasa sai kuje kuyi download dinsa.
Wannan application mai duna Google map mafi yawanchin wayoyin mu suna zuwa dashi amman idan ka duba baka ganshi ba sai ka bi wannan hanyar da zaka yi download.
Yanda zaka sauke application din cikin sauki da zarar kaje kasa zakaga na rubuta download da koren rubutu sannan da babban rubutu sai ka taba shine zai baka damar sauke application din a wayar ka.
Tags:
Application for Android
Application for iphone
computer
facebook
free browsing
games
hacking
telegram
Tv
Videos
websites
whatsapp
wifi