Yanda zaka sauki videon sirrin mutum ba'a sani ba



Assalamu alaikum yan'uwa yau darasin mu shine akan wani application na sirrin da ya kamata kayi download incase. Shi wannan application zai baka damar yin video ko wani kala batare da mutum yasan kana daukar videon nasa ba.

Domin kuwa a yayin daukar zaka saita yanda kake so shi wannan application din yayi ma wannan daukar.

Batare da na cikaku da surutu ba zan ajje muku link din application din achan kasa sannan na dora cikakken videon akan youtube dina ga wanda suke son qarin bayani.

Application ne da zarar ka saka shi a wayar ka zak sak wayar taka a aljihun gaban rigar ka sannan koda shi wannan application din screen din wayar ya dauke ko yayi duhu ma'ana koda wayar ta shiga security. kuma application din bashi da wahalar yin amfani da shi.

Achan kasa zakaga na rubuta download da babban baki sannan zakaga rubutun kore to da zarar ka danna shine zai baka damar dakko application din a wayar ka.

DOWNLOAD

Post a Comment

Previous Post Next Post