Hi Contact// Sabon application ga masu wayar android

 


Assalamu alaikum!. Yau darasin mu akan wani application ne wanda na binciko mana shi. Ya kamata ka mallake shi saboda abinda yake dauke dashi.

Application ne wanda zai baka damar boye duk wani numbobin da kake buqata koda ace anyi kokarin bincikar wayar ka babu wanda zai ga abinda kayi saving ko ka ajje. 

Nasan zakuce baku fahimta ba. Amman ku biyo mu acikin rubutun insha Allah zan fahimtar da ku. 

Akwai lokachin da zaka wayo gari ka ajje number wata budurwar ka ko na abokin ka a waya. To may be kana da mata kuma tama zargin kuna waya da wata wadda ta sani. Idan ta dauki wayar taka ta rubuta number to idan akwai number a wayar ka zata gan ta. To muhimmanchin wannan application din shine zai baka damar boye number wanda idan zaka shekara ana bincikar wayar ka inde ka yi amfani da wannan application din ka boye ta babu wanda zaiganta gaba daya sai de idan kai ne ka shiga application din ka bude wannan number shine za'a iya ganin ta acikin jerin dukkanin numbobin ka.

Wannan karamin misali ne nayi mana akwai abubuwa da yawa wanda zaisa ka boye wata number a wayar ka sabo da tsaro.

Tuntuni na dora videon wannan darasi akan youtube dina zaku iya zuwa ku kalli cikakken bayanin darasin.

Sannan kaje chan kasa zakaga link din application din wanda zai baka dama ka sauke shi a wayar ka.

TAYA YA ZAN IYA DAKKO APPLICATION DIN.

 Dazarar kaje kasa zakaga Download da koren rubutu to da zarar ka taba shi zaka sauke shi akan wayar ka.


Sannan ga masu son magana dani a whatsapp shima yau zan ajje muku link din da zai kaiku direct zuwa whatsapp dina nagode.


DOWNLOAD

WHATSAPP

Previous Post Next Post