Sabon application zai kareka daga sherrin virus da yake a kowane website ko application yana da amfani ka mallakeshi

 


Assalamu alaikum darasin mu na yau wani applicatiom me da zai taimaka ma wajen kare ka da dukkan wata matsala ko nace virus bangaren internet baki daya. Inde kana kunna network a wayar ka ko nace Data ya tabbata dole ka mallaki wannan application din. 

Wannan darasi na rigada na dora cikakken bayanin sa cikin video a youtube dina na tabbata ma da yawan ku kun kalli videon ga wanda bai kalla ba sai yaje domin samin dukkan wasu sirrika na wayoyin hannu da computer. Sannan zan ajje muku link din application din da nake bayani akai achan kasa sai ku garzaya domin dakko shi a wayar ku. 

Amman kafin nan zan dan qarayin karin bayani akan wannan application domin bayyanar muku da hakikanin aikin sa.

Application ne da zai baka damar kulle duk wata kafa da aka Ja maka datar wayar ka ko wane bangare misali acikin abubuwan da yake yi zaiyi block din duk wani website ko application wanda idan ka fita daga cikin sa bazai qara shama datar ka ba saboda wani lokachin zaka ga ka ziyarchi wani website to daga baya zakaga wannan website din yana turo ma da sakon ko talla haka wanda kai ka manta da babin sa gaba daya haka bangaren application shima akwai su da yawa to wannan application zai taimaka ma da rufe duk wata kafa wadda bama kasan da ita ba. Sannan acikin wannan jerin abubuwan akwai yanda zaka iya kashe datar wani application wanda baka so yana sha maka data haka bangaren network ma. Duk mai amfani da iphone akwai hanyar da zaka iya bi domin ganin ka rufe wani application kamar whatsapp wanda baka buqatar kayi chat ko a ganka online to zaka iya rufe duk wani application wanda baka so a lokchin kayi amfani da shi amman zaka iya kashe datar sa ko bangaren network  koda ace Wirelesss ka hada a office ko a gida wannan application din bazaiyi amfani da network din wayar ka ba. Da dai sauran abubuwan da yankamata kasan dasu.

Kaje ka kalli cikakken bayanin darasin a cikin channel dina wanda na dade da dora shi.

TAYAYA ZANYI DOWNLOAD DIN WANNAN APPLICATION.

 Da zarar ka je kasan rubutun nan zakaga an rubuta download da koren rubutu to shi zaka taba zai baka damar sauke wa a wayar ka.

Kada ku manta da share din wannan shafi mai albarka.

NAGODE


DOWNLOAD

Previous Post Next Post