Wadannan application din zasu taimaki wayar ku



Assalamu alaikum yan'uwa yau darasin mu akan wadansu application guda biyu ne wanda ya kamata ku mallake su a wayoyin ku. Amman kafin nachi gaba da rubutun kuje youtube kunkalli cikakken videon darasin na rigada na dora shi tun dazu. Sannan na ajje muku link din application din duka guda biyun achan kasa sai kuje ku dakko su.

 Kowannan su yana da amfani sosai zan danyi bayani kdan domin ga wanda bai kalli videon ba.


1) Application na daya shine zai sauwake ma yanda zaka dakko duk wani videos a kafafen social media ko wane kala ne koda na stories ne kamar yanda mukasan instagram da sauransu. Duk zai hade ma acikin application guda daya kawai da ka shiga zakaga duk wani sunan social media hatta whatsapp zaka iya dakko videon ta cikin application din.

 Idan ka shiga bangaren whatsapp zakaga duk wani status na mutane sannan zaka iya sauke shi a wayar ka.

 Haka sauran social media din zai baka dama ka sauke su acikin wayar ka batare da watermark ba.

2) Application na biyu shi wannan amfanin sa shine zai taimaka ma wajen cire duk wata matsala da take a wayar ka kamar irin virus haka. Zakayi cleaning din sa.

Idan ka shiga cikin application din zai nunoma fanni kala daban-daban wanda zaka zaba da kanka sannan kayi clearcache shine duk zai fita duk wata matsala da take a wayar ka.

 Idan ka bude application zai nunama folder kala daban-daban na clear din da zarar ka zabi wanda kake so shine zaka cire wannan virus din da yake a wayar ka ko memoryn ka. 

Wadannan sune a takaice amman kuje youtube dina domin ganin cikakken videon nagode.

Taya zanyi download din application din?.

 Yanda zakayi download din application din shine a kasa zakaga na rubuta download da koren rubutu da zarar ka danna shine zai fitoma da inda zaka sauke application din.

 Sannan zakaga download 1 da kuma download 2 to na daya shine application na farko da nayi bayani akai sannan na biyu shine application na biyu da nayi bayani akai




DOWNLOAD 1

DOWNLOAD 2


Previous Post Next Post