Wannan app din zai lissafa ma adadin shekarun ka da kwanan ka a duniya gaba daya / Abin mamaki

 



Assalamu alaikum ina muku barka da yanmachin yau na Goma ga watan Muharram. Inda yayi daidai da 8/8/2022 Allah yasa kowa yasha ruwa lafiya na azumin Ashurah ameen.

 Yan'uwa yau wani application ne zan yi bayani akan sa wanda yana da matuqar amfani domin zai qididdige maka duk wani lissafi da kake buqata kowane kala ne. Da farko de abin mamakin da yake cikin wannan application yana daya daga cikin zai lissafa ma adadin kwanakin da kayi a duniya har da lokachi gaba daya.

Sannan zai taimaka ma wajen gane adadin lissafin kudi da na kilomita na yanayin tafiyar da kake yi.

 Da duk wata kalar calculator. Duba da yanda bayanin yake da sarkakiya zaka iya zuwa youtube dina domin ganin cikakken bayanin darasin domin na riga da na dora videon sa.

Sannan ga duk masu son daukar ko download din application din zasu iya zuwa chan kasa domin ganin link din application din.

 Bayan kaje kasa zakaga na rubuta download da babban baki shine da zarar ka taba shi zai baka damar sauke wannan application mai muhimmanchi




DOWNLOAD

Previous Post Next Post