Wannan application din zaiyi ma komai a wayar ka ta android da iphone

 



Assalamu alaikum warahmatullah ina muku fatan alkhairi. Yau na kawo mana wani application mai abin burgewa da abin mamaki domin zai taimaka ma kwarai da gaske.

 Da farko de ina mai sanar da kai cewa da yawan masu amfani da wayoyi sun mallaki wannan application saboda haka kaima ya kamata ka mallake shi.

Tuntuni na dora videon wannan darasi akan youtube dina zak iya garzayawa domin ka kalli cikakken videon.

Sannan kaje chan kasa zakaga link din application din sai ka sauke shi akan wayar ka. Amman kafin nan zan danyi qarin bayani dangane da wannan application mai mahinmanchi. Koda ace baka dami damar kallon videon a youtube ba.

Application ne da zai saukaka ma wajen lissafa duk wani abu mai wahalar lissafi. Misai abinda ya danganchi Store a kasuwa ko kuma adadin mutane ko pipes ko kwai ko duk wani abu mai yawan gaske koda ace sun hade da wasu a jikin hoton.

Misali na biyu shine idan ace a jikin hoto ko akwai motochi sannan akwai mutane sannan akwai wani abin daban kuma kana so ka lissafa kowane adadi a jikin hoton ko a gurin. Shi wannan application kamar tsafi zai banbance ma duk abinda kake so ka lissafa.

Haka zalika ina masu zuwa kasuwa sannan suna da baban store na ajje kaya. Zakaga wata rana an kawo kaya sannan ana so a lissafa su amman suna da yawan gaske sosai to da taimakon wannan application zaka iya lissafa koda girman store din ne sannan koda mota nawa ce tazo da wannan kayan a lokachi guda.

Hakukanin gaskiya yana da amfani da kuma abin mamaki matuqa. Idan kana son ganin sauran sirrikan wannan application sai ka garzaya youtube dina domin kallon cikakken videon.

Link din application din zaka ganshi a kasa na dukanin wayoyin na iphone da kuma android.

Wannan shine link din application na iphone

👇👇👇👇👇👇

DOWNLOAD

Wannan shine link din na wayar android.

👇👇👇👇👇

DOWNLOAD



Previous Post Next Post