Application mai abin mamaki



Assalamu alaikum wannan application din zai baka damar sauraron waka biyu ko waka da karatu acikin headphone daya kuma a waya daya abin kamar tsafi. Akwai cikakken videon a youtube channel dina amman ga link din application din chan a kasa zakaga na rubutu download sai ka taba ka sauke shi a wayar ka kaima kayi amfani da shi. Kada ku manta da share din videon da kuma ziyartar mu a kafafen sadarwa. 






Ga link din videon
👇👇👇👇
DOWNLOAD
Previous Post Next Post