Boye sirrin ka

 



Wannan application din zai baka kariya bangaren duk wata kafa da ake daukr videon ka baka sami ba.

 Zakaga wani lokachin manyan mutane ana samin matsalar fitar da wani sirrin su saboda rashin sanin a lokachin da ake magana da su ko suka zoyarchi gurin baza su gane an saka camera ko wani devices na daukar sauti ko videos ba.

To cikin ikon Allah ga wani application da zai baka damar gane akwai camera ko wace kala ce sannan a ko ina kake. Koda a gida ne ko a hotel ko a wani offices na abokinka ko zakuyi sirri tsakanin ku da wani haka shi wannan application din zai sanar da kai akwai camera a gurin.

 Zan ajje muku link din application din dana cikakken videon application din wanda tuntuni na dorashi a kan youtube dina sai kuje kuga cikkken bayanin videon.

Farko zan ajje muku link din application din.

Na biyu zan ajje muku link din videon.


Ga link din applicatiom din

👇👇👇👇👇👇

DOWNLOAD


Ga link din videon

👇👇👇👇

Wannan shine daya daga cikin videos din youtube dina

Post a Comment

Previous Post Next Post