Sirrika biyu




 Asslam Alaikum

Wannan Bot din a telegram zai baka damar sauke kowace waka daga spotify app

👇👇👇👇👇👇

spotify bot


KARIN BAYANI: Spotify wata manhaja ce wadda tafi audiomack adadin wakokin da ake sauraro a ciki sannan tafi audiomack Suna a duniya wadda mu sai yanzu ma mukasan Audiomack din. Spotify wannan kamfanin shine yanzu ya dauki nauyin Yin rigar Barcelona wanda zakaga an rubuta sunan sa a gaban Rigar duk kowane dan wasa. 



To da zarar kana neman wata waka koda ta hausa ce idan ka rubuta sunan sa zata kawo ma sannan ta baka damar sauke wannan wakar. Wanda idan a cikin application din ne dole sai de ka saurara kamar audiomack.


2) Wannan Bot din a telegram zai baka damar Rage ko chanja wani link wanda kake so kayi amfani da shi. 

👇👇👇👇👇👇

Bitly bot


Karin bayani :Bitly Da yawa zakaga idan kaje dakko application dina a inda nake ajje link zakaga link din daban da irin wanda ake kofowa daga sauran website. To shi zai chanja ma ko wane irin link sannan duk tsayin sa ya baka dan qarami.

Previous Post Next Post