spike now Application na sirri




Wannan application din yana da matukar amfani zai baka damar gane duk lokachin da ka tura gmail idan an karanta shi.
 Tuntuni nayi bayanin wannan application cikin video a youtube dina zaka iya zuwa domin ganin cikakken bayanin.

 Kaje kasa zaka ga na ajje muku link din application din na wayar iphone da kuma android.

Android
👇👇👇👇👇

Iphone
👇👇👇👇👇
Previous Post Next Post