VTUWISE



Assalamu alaikum yan'uwa inayi muku fatan alkhairi yau zanyi mana bayani akan wani application wanda mutane da yawa suka dade suna ta jiran zuwan sa.

Magana nake kan hanyar da mutum zai iya siyan data ko ya siyar a farashi mai sauki. Bugu da qari akwai hanyoyi kala daban-daban wanda zaka iya amfana daga wannan application din gasu nan a kasa kamar haka.

1) Siyar da DATA

2) Siyar da katin waya

3) Siyan Nepa bills

4) Siyan scratch card na dukkanin exam din da mukeyin su. Waec,Neco etc.

5) Chanja kudin recharge card zuwa kudin banki.

Tuntuni na dora cikakken bayanin wannan darasi a kan youtube dina sai ka garzagaya domin ganin bayanin cikin videon

👇👇👇👇👇

Ga link din Youtube din

Wadannan a takaice kenan Kawai kaje chan kasa zakaga link din application din domin ka fara amfani da shi zakaga nace Download sai ka taba ka sauke shi a wayar ka. Amman kfin nan zan danyi karin bayani akan wannan manhaja.


vtuwise kamfani ne da yayi fice wajen saukakewa


mutane hanyar samin kudi. Kuma abin mamakin shine bahaushe ne mai wannan kamfanin da zarar ka tuntube su zaka iya yin hausa da su domin qarin bayani ta cikin website din su da kuma application din.

Bayannan wannan application ko link da na ajje a kasa ga wanda suke amfani da wayar hannu mai kirar Android ne zasu iya amfani da shi. Amman masu amfani da computer da kuma iphone akwai website wanda zasu dinga ziyarta domin amfani da shi kamar application din. Amman shima application na iphone din ana kan aikin sa kuma insha Allah ya kusa gamuwa. Amman zaka iya shiga website din kuma duk abin da kayi a application din shima website din zaiyi ma.



Ga link din website din

👇👇👇👇👇

https://vtuwise.com.ng/

Ga link din application din

👇👇👇👇👇👇👇

DOWNLOAD 

Previous Post Next Post