gyaran waya // Phone doctor

  


Assalamu alaikum barkanmu da sake saduwa a wannan sabon darasi!.

Yau na kawo mana wani application wanda da yawan mutane masu amfani da waya android ko iphone suna amfani da shi. Domin zaka gane duk wata matsalar waya kafin ka siye ta.😌

 Da yawa sakaga ka sayi waya amman baza ka gane matsalar ta ba sai bayan kwana biyu sannan kaga wata matsalar wanda ka rasa yanda zaka magance kuma babu damar mayarwa da wanda ka siya a wajen sa domin yarjejeniyar da kukayi dashi na duba matsalar wayar ya wuce.

 To yau de wani application na kawo mana wanda zai baka damar gane dukkan wata matsalar wayar kafin ma kuyi cini kin ta.

 Badai zan debe ku da surutu ba kuje chan kasa na ajje link din application din na wayar android da kuma wayar iphone sannan na ajje link din cikakken videon da nayi akan youtube dina sai ku taba domin ganin sa.

Idan kaje kasa zakaga Download 1 da kuma download 2 to na farko shine application na wayar android na biyu kuma na iphone sannan a kasa zakuga na rubuta video shi kuma link din cikakken bayanin darasin me cikin video a youtube.

DOWNLOAD 1

DOWNLOAD 2

video

Post a Comment

Previous Post Next Post