Kasuwar online ga nigeria da niger 2022




Assalamu alaikum Ina muku barka da wannan lokachi. Yau na kawo mana wani application wanda zai sauwakewa dukkan mai buqatar siyan kaya kowane kala ne cikin sauki sannan a kawo ma har inda kake.

 Wannan application kusan shine na farko wanda domin hausawa akayi sa saboda idan ka shiga application din gaba daya babu turanchi komai da hausa akeyi har ka sayi kaya har a kawo ma duk inda kake cikin sauki. 

 Kayin cikin wannan manhaja akwai sauki sosai bayan haka idan ka sayi kayan bayan ka biya daga baya zasu baka kyutar kudi wanda acikin wannan manhaja akwai waller wanda kudin zasu dinga taruwa. Bayan sun gama taruwa a karshe zaka iya siyan kaya ta cikin wannan manhaja kuma da kudin da ka tara.

 Tuntuni na dora videon wannan application mai suna sauki shop ko ka ziyarchi website din su. 

 A kasa zan ajje muku link din application din duka guda biyu na iphone dana android.

Da farko duk inda kaga na rubuta download 1 to na android ne idan kaga download 2 to na iphone ne direct duk wanda ka taba zaka iya zuwa ka dakko wannan application din naka.

Download 1

Download 2

Previous Post Next Post