Access dot Domin kare sirrin ka

 


Assalamu alaikum barka da wannan lokachi yau darasin mu akan wani applicationnne da zai gano duk wata kafa da ake daukar bayanan ka na video ko duk wani camera  da microphone da duk wani sauta da ake satar ma. Da zarar ka kunna app ko wani website zakaga alamar wata Danja a saman wayar ka wajen inda Battery ko service din wayar ka. 

Kuma abin mamakin shine wannan application babu wani wahala wajen amfani dashi. Domin da zarar ka dakko application din kawai zakaga wajen kunna wa bayan ka bude app din a wayar ka.

Saboda haka kawai kaje kasa ka zakaga link din sai ka dakko shi.

Ga link din application din a kasa zaku ga an rubuta Download

👇👇👇

Download

Post a Comment

Previous Post Next Post